공유 Image_Compare

Image Compare sdxl vs flux2-klein
{"tool_type": "image", "title": "Image compare: sdxl vs flux2-klein", "model_a": "sdxl", "model_b": "flux2-klein", "url_a": "https://api.free.ai/static/outputs/2ff9dd20-932f-4186-ab0b-af0deb8bb104.png", "url_b": "https://api.free.ai/static/outputs/863e7fcc-b9f4-437c-8029-10db1b88c0f8.png", "prompt": "Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.\n\nSunana Engr. Muhammad Yusuf, Chairman na \u0199ungiyar Rising Youth for Change.\n\nMu matasa ne masu kishin ci gaban kanmu da al\u2019ummarmu. Manufarmu ita ce mu ha\u0257a matasa, mu \u0199arfafa juna, mu wayar da kanmu, sannan mu taimaka wajen kawo ci gaba a cikin al\u2019ummarmu.\n\nIna kira ga dukkan matasa da mu tashi tsaye, mu ha\u0257a \u0199arfi, mu koyi sana\u2019o\u2019i, mu nemi ilimi, mu taimaki juna, kuma mu kasance masu zaman lafiya da kishin al\u2019umma.\n\nRising Youth for Change ba \u0199ungiya ce ta mutum \u0257aya ba; \u0199ungiya ce ta kowa da kowa mai son ganin matasa sun samu ci gaba.\n\nMu ha\u0257a kai domin gina kyakkyawar makoma.\n\nRising Youth for Change \u2014 \u0198arfafa Matasa, Gina Makoma.\n\nNagode sosai. Allah Ya albarkaci matasanmu da al\u2019ummarmu.\u201d", "prompt_hash": "16b9eb16571fc6a7f15ea794570fabd0", "seo_indexable": false}

이것을 공유하십시오 Image Compare:
원래 프롬프트
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh. Sunana Engr. Muhammad Yusuf, Chairman na ƙungiyar Rising Youth for Change. Mu matasa ne masu kishin ci gaban kanmu da al’ummarmu. Manufarmu ita ce mu haɗ
6 hours, 39 minutes 행동 0 토큰

자신만의 AI를 만드세요 콘텐츠

Free.ai는 477 AI 도구를 가지고 있습니다. 가입이 없습니다, 신용 카드가 없습니다. AI로 작업하는 데 필요한 모든 것들을 무료로 제공합니다.

이 프롬프트를 시도해 보기

Love Free.ai? Tell your friends!

이 공유 결과에 점수를 주세요